IQNA

Karfafawa Gurare Masu Daraja Na Musulunci A Baka'a Ta Labanon

17:48 - February 04, 2010
Lambar Labari: 1882611
Bangaren al'adu da Fasaha:Cibiyar baje koli ta Kheiriya ta bada taimako da zai karfafwa gurare masu girma na Musulunci a Yankin Baka'a na Labanon.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga kasar labanon ta watsa rahoton cewa: wannan cibiyar baje koli it ace ta biyu daga cikin cibiyoyin baje koli da ta ke hulda da bada taimako da gudunmuwarta da iyalan mabukata da bada amsa kan .Kuma aiki a tsakanin bangarorin biyu nada matukar amfani musamman a wannan bangare na karfafawa abubuwa masu daraja da daukaka na Musulunci.Shi ma Fu'ad Kharis shugaban da ke sa ido kan harkokin addini ya yi bayani kan irin muhimmancin da ke tattare da irin wannan aiki na bayar da taimako ga mabukata.

534253

captcha