Bangaren siyasa da zamantakewa: ma'aikatar al'adu ta Tailand nada niyar bawa maniyata a kafi,lokaci da bayan Hajji damar kula da su da kafa masu cibiyar kula da aikin hajji a lardin Yala na wannan kasa.
Daga kudu masu gabacin Asiya ne cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: : ma'aikatar al'adu ta Tailand nada niyar bawa maniyata a kafi,lokaci da bayan Hajji damar kula da su da kafa masu cibiyar kula da aikin hajji a lardin Yala na wannan kasa. Kamar yadda ma'aikatar ta kara da cewa wannan yanki da wannan lardi shi ne ya yi daidai da gurin day a dace na kafa wannan cibiya da kuma hakan zai taimakawa maniyata aikin hajji a wannan kasa.
533157