Bangaren siyasa;shugaban majalisar shawara a lokacin ganawarsa da Sheikh Tamim bin Ali Sani ya bayyana cewa: manufa da niyar Imam Khomeini ® da kuma siyasarsa ta waje hadin kai a tsakanin kasashen musulmi da musulmi da kuma karfafa duk wani hadin kai a tsakani da aiki tare a tsakanin kasashen musulmi kuma wannan it ace hanya da siyasar jamhuriyar Musulunci ta Iran a duniya musulmi.