IQNA

Manufar Imam Khomeini ®Karfafa Hadin Kai Da Kusanci A Tsakanin Kasashen Musulmi

17:47 - February 04, 2010
Lambar Labari: 1882614
Bangaren siyasa;shugaban majalisar shawara a lokacin ganawarsa da Sheikh Tamim bin Ali Sani ya bayyana cewa: manufa da niyar Imam Khomeini ® da kuma siyasarsa ta waje hadin kai a tsakanin kasashen musulmi da musulmi da kuma karfafa duk wani hadin kai a tsakani da aiki tare a tsakanin kasashen musulmi kuma wannan it ace hanya da siyasar jamhuriyar Musulunci ta Iran a duniya musulmi.
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar kusa da majalisar shawara ta Musulunci a Iran ta watsa rahoton cewa: Ali Larjani shugaban majalisar shwarar Musulunci ta Iran a lokacin ganawarsa da Sheikh Tamim Bin Sani mai jiran gado na sarkin Katar yayi bayani dalla dalla kan siyasar waje da madogara a siyasar waje ta Iran da cewa; manufa da niyar Imam Khomeini ® da kuma siyasarsa ta waje hadin kai a tsakanin kasashen musulmi da musulmi da kuma karfafa duk wani hadin kai a tsakani da aiki tare a tsakanin kasashen musulmi kuma wannan it ace hanya da siyasar jamhuriyar Musulunci ta Iran a duniya musulmi.


534156
captcha