IQNA

A Bude Makaratun Kur'ani 115 A Iskandari Na Kasar Masar

16:43 - February 06, 2010
Lambar Labari: 1883412
Bangaren kasa da kasa: A yankin Iskandariya na kasar Masar An bude makrantun koyar da kur'ani dari da sha biya .
Bayan ta nakalto daga jaridar Alyaum Sabi;I ta kasar Masar Cibiyar da ke kula da harkokin kur';ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: : A yankin Iskandariya na kasar Masar An bude makrantun koyar da kur'ani dari da sha biya .Kuma Muhammad Mahmud Abu Hadab mukaddashin ministan kula da harkokin addini a kasar ta Masar dangane da wannan labari ya bayyana cewa; bayan karatun kur'ani da harda a wannan cibiya talibai za su kuma dauki darasin fikihu da shari'a da tarihin ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa.

535111


captcha