Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin yada labarai na mabiya mazhabar shi'a a kasar Turkiya cewa An gudanar da tarukan arba'in din Imam Hussein (AS) a babban dandalin Halkah da ke tsakiyar birnin Istanbul na kasar Turkiya, tare da halartar dubban musulmin kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da tarukan arba'in din Imam Hussein (AS) a babban dandalin Halkah da ke tsakiyar birnin Istanbul na kasar Turkiya, tare da halartar dubban musulmin kasar.535115