IQNA

Makarancin Libya Ya Gasar Karatun Kur'ani Ta Tartili

21:59 - February 06, 2010
Lambar Labari: 1883478
Bangaren kasa da kasa; Makarancin kur'anin nan dan kasar Libya Abbas Bashir ya lashe gasr karatun kur'ani mai tsarki ta tartili da aka gudanar, bayan da aka tattara makin dukkanin makaranta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, makarancin kur'anin nan dan kasar Libya Abbas Bashir ya lashe gasr karatun kur'ani mai tsarki ta tartili da aka gudanar, bayan da aka tattara makin dukkanin makaranta. Rahoton ya ci gaba da cewa Makarancin kur'anin nan dan kasar Libya Abbas Bashir ya lashe gasr karatun kur'ani mai tsarki ta tartili da aka gudanar, bayan da aka tattara makin dukkanin makaranta. Wannan dai ba shi karo na farko da ake gudanar da irin gasar karatur'ani tsakanin kasashen musulmi ba.535127

captcha