IQNA

21:58 - February 06, 2010
Lambar Labari: 1883480

Za A Bayar Da Horo Kan Kur'ani Da Hadisi Ga Matasa A Qatar

Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani shiri na bayar da horo ga matasa da kuma kanan yara a kasar Qatar, dangane da karatun kur'ani da kuma hadisan manzon Allah nan da 'yan makonni.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da wani shiri na bayar da horo ga matasa da kuma kanan yara a kasar Qatar, dangane da karatun kur'ani da kuma hadisan manzon Allah nan da 'yan makonni. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wani shiri na bayar da horo ga matasa da kuma kanan yara a kasar Qatar, dangane da karatun kur'ani da kuma hadisan manzon Allah nan da 'yan makonni.535135


captcha