IQNA

Gobe Za A Fara Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani A Dubai

21:58 - February 06, 2010
Lambar Labari: 1883481
Bangaren kasa da kasa; A gobe ne za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki da kuma a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya hbarta cewa a gobe ne za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki da kuma a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa, da za ta samu halartar makaranta daga kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa A gobe ne za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki da kuma a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa, da za ta samu halartar makaranta daga kasashen musulmi.535190

captcha