Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Cibiyoyin kur'ani 115 suka fara gudanar da wasu shirye-shirye na yada ilmomin kur'ani a kasar Masar, tare da samar da littafai na wayar da kan mutane a ciki da wajen kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Cibiyoyin kur'ani 115 suka fara gudanar da wasu shirye-shirye na yada ilmomin kur'ani a kasar Masar, tare da samar da littafai na wayar da kan mutane a ciki da wajen kasar.535111