IQNA

An Sanya Wasu Karatun Kur'ani A Cikin Internet

16:45 - February 07, 2010
Lambar Labari: 1883949
Bangaren Internet: an sanya wasu kira'oi na kratun kur'ani a cikin internet .
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: shafin Internet na haramin Hadarat Abdul Azim (AS) da ake iya saminsa kan wannan adreshin www.abdulazim.com ana iya samun karatun kur'ani dari hudu da saba'in daka wadanda suka yi fice ta fuskar karatu da iya kira'a a duniyar musulmi kamar su Abdul Basit,Muhammad Samad,Ragib Mustapha Gulushi,Daha Alfashi,Muhammad Sadik Alminshawi,Hamdi zamil da sauransu.

535403
captcha