IQNA

An Nuna Fim Din Ranar gaskiya A Tailand

Bangaren al'adu da fasaha: A kasar Tailand ce aka nuna wata Fim mai suna Ranar Gaskiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin Ku'ani a iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a Kasar Tailand ce aka nuna wata Fim mai kayatarwa da aka bawa sunan Ranar Gaskiya kuma wannan fim din an nuna ta ne a daidai wannan mako na al'adun Iran a Tailand. Shi dai wannan mako na al'adun Iran a Tailand ya zone a daidai wannan wannan lokaci na tunawa da zagayowar shekaru talatin da daya da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran.Kuma a dabra da haka an nuna hutuna da manyan hotuna da suka kumshi lamuran ci gaban da Iran.

535539