Bangaren siyasa da zamantakewa: : a daidai wannan lokaci na zagayowar tunawa da shekaru talatin da daya da nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran za a yi bincike kan dangantakar Tailand da Iran.
Daga kudu maso gabacin Asiya ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa a daidai wannan lokaci na zagayowar tunawa da shekaru talatin da daya da nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran za a yi bincike kan dangantakar Tailand da Iran. Kuma wannan ya z one a daidai lokaci da a ke gudanar da makon al'ada ta Iran a wannan kasa tare da yin la'akari da irin ci gaban da jamhuriyar musulusnci ta Iran ta samu a tsawon wannan lokaci da tarihi.
534920