IQNA

A Turkiya An Fara Koyar Da Kur'ani

16:44 - February 07, 2010
Lambar Labari: 1883962
Bangaren kasa da kasa; A kasar Turkiya an fara koyar da karatun kur'ani tare da tajwid da kuma yadda ya dace.
Cibiyar da kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga Ehad ta watsa rahoton cewa: a kasar Turkiya an fara koyar da karatun Kur'ani tare da tajwid da kuma yadda ya dace. Kuma wannan koyarwa a cikin mako guda kwanaki uku ne Taliban za su kwashe ana koyar da su karatun Kur'anin ga maza yayinda kuma a nan gaba ne za a fara koyar da mata da ayyana ranekun da za su rika zauwa wajen daukan karatun.

535781

captcha