Bangaren Al'ada da fasaha:a kasar Rasha an wallafa da watsa littafin Rasha da duniyar Musulmi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: n wallafa da watsa litafin nan mai suna Rasha da Duniyar Musulmi kuma wannan littafi an kasa shi zuwa gida gida har gidaje uku wato ya yi magana kan Rasha da yankin musulmi sai kuma Musulunci da halin siyasa a yau.sai kuma bangare na uku mahangar siyasa al'adu da tarihi da kuma dangatakar bangarorin biyu Rasha da duniyar Musulmi kaso na hudu kuwa kan Musulunci da tarihin Rasha da Turkiya.
535655