Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga jamhuriyar Musulunci ta Afganistan ya watsa rahoton cewa: Maula Abdul Majid Wafi ; shugaban komitin yan uwa musulmi a Afganistan ya yi nuni da juyin juya halin Musulunci a iran da tasirinsa a yankin da kasashen musulmi da cewa Imam Khomeini ® Ya fito da karara daukaka addinin Musulunci a duniya. Ya kara da cewa addini Musulunci addini ne kammalalle a tsawon tarihi day a dushe duk wani zamani kuma juyin juya halin Musulunci a Iran ya karfafa hakan.
535775