IQNA

Za A Kafa Wata Cibiyar Kula Da ilmin Falsafa Da Kur'ani A Alkahira

17:11 - February 07, 2010
Lambar Labari: 1883974
Bangaren kasa da kasa; Muhammad Ukala shugaban jami'ar musulunci ta birnin Madina ya bayyana cewa za a bude wani bangare na koyar da ilmomin kur'ani da falsafa ga mata a jami'ar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Muhammad Ukala shugaban jami'ar musulunci ta birnin Madina ya bayyana cewa za a bude wani bangare na koyar da ilmomin kur'ani da falsafa ga mata a jami'ar. Bayanin ya ci gaba da cewa Muhammad Ukala shugaban jami'ar musulunci ta birnin Madina ya bayyana cewa za a bude wani bangare na koyar da ilmomin kur'ani da falsafa ga mata a jami'ar.535358
captcha