IQNA

An Buga Wani Littafi Da Ke Magana Kan Waka A Tafsirin Kur'ani

17:10 - February 07, 2010
Lambar Labari: 1883976
Bangaren kasa da kasa; An buga wani littafi da ke Magana kan rawar da waka ke takawa a fagen tafsirin kur'ani mai tsarki, wanda hakan ke bayyana kokarin masu hikima wajen bayyana ma'anonin kur'ani.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An buga wani littafi da ke Magana kan rawar da waka ke takawa a fagen tafsirin kur'ani mai tsarki, wanda hakan ke bayyana kokarin masu hikima wajen bayyana ma'anonin kur'ani. Bayanin ya ci gaba da cewa an buga wani littafi da ke Magana kan rawar da waka ke takawa a fagen tafsirin kur'ani mai tsarki, wanda hakan ke bayyana kokarin masu hikima wajen bayyana ma'anonin kur'ani. 535369












captcha