IQNA

Shafukan Internet A Norway Na Ci Gaba Yin Batunci Ga Musulunci

17:09 - February 07, 2010
Lambar Labari: 1883980
Bangaren kasa da kasa; Shafukan internet na kasar Norway na ci gaba da buga makaloli na batunci ga addinin muslunci da nufin kara batar surar wannan addini a idon al'ummomin nahiyar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Shafukan internet na kasar Norway na ci gaba da buga makaloli na batunci ga addinin muslunci da nufin kara batar surar wannan addini a idon al'ummomin nahiyar. Bayanin ya ci gaba da cewa Shafukan internet na kasar Norway na ci gaba da buga makaloli na batunci ga addinin muslunci da nufin kara batar surar wannan addini a idon al'ummomin nahiyar. 535674


captcha