IQNA

Lokacin Yin Shirun Al'ummomi Kan Zalunci Ya Wuce

17:08 - February 07, 2010
Lambar Labari: 1883982
Bangaren siyasa da zamantakewa; Lokaci ya riga ya wuce da al'ummomin duniya za su ci gaba da yin shiru kan zaluncin da kasashe masu girman kai ke yi kan kasashe raunana a duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Lokaci ya riga ya wuce da al'ummomin duniya za su ci gaba da yin shiru kan zaluncin da kasashe masu girman kai ke yi kan kasashe raunana a duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa Lokaci ya riga ya wuce da al'ummomin duniya za su ci gaba da yin shiru kan zaluncin da kasashe masu girman kai ke yi kan kasashe raunana a duniya. 535665
captcha