IQNA

Raya Tunanin Ashura A Mahangar Imam Musa Kazim (AS)

Bangaren fikira da ilimi; Imam Musa Kazim (AS) ya isar da sako na fakarwa da ilmantarwa da shiriya, gami da yin tsayin daka domin kalubanatar zalunci da koyon darussa daga Sshurar Imam Hussein (AS)
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Imam Musa Kazim (AS) ya isar da sako na fakarwa da ilmantarwa da shiriya, gami da yin tsayin daka domin kalubanatar zalunci da koyon darussa daga Sshurar Imam Hussein (AS) Bayanin ya ci gaba da cewa Imam Musa Kazim (AS) ya isar da sako na fakarwa da ilmantarwa da shiriya, gami da yin tsayin daka domin kalubanatar zalunci da koyon darussa daga Sshurar Imam Hussein (AS) ko shakka babu matsayin a'imma dangane da kalubalantar zalunci da 'yan tar dad an adam daga danniya wani abu ne bayyane a cikin tarihinsu. 535573