Kamfanin dillancin labaran iqna daga birnin Beirut na kasar labanan ya habarta cewa An kai ga mataki na karshe a gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa akasar Labanan, wadda ke samun halartar makaranta da mahardata daga kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa ankai ga mataki na karshe a gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa akasar Labanan, wadda ke samun halartar makaranta da mahardata daga kasashen musulmi. 535579