IQNA

An Kawo Karshen Taro Kan Rubutun Kur'ani A Birtaniya

12:22 - February 08, 2010
Lambar Labari: 1884307
Bangaren kasa da kasa; An kawo karshen wani zaman taro da aka gudanar a birnin London na kasar Birtaniya, wanda ya yi bahasi kan muhimmancin rubutun kur'ani mai tsarki.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin babbar cibiyar yada addinin musulunci ta kasar Birtaniya da babban ofishinta ke cikin birnin London cewa An kawo karshen wani zaman taro da aka gudanar a birnin London na kasar Birtaniya, wanda ya yi bahasi kan muhimmancin rubutun kur'ani mai tsarki. Bayanin ya ci gaba da cewa an kawo karshen wani zaman taro da aka gudanar a birnin London na kasar Birtaniya, wanda ya yi bahasi kan muhimmancin rubutun kur'ani mai tsarki. 536139

captcha