IQNA

Palastinawa Sun Ja Kunnen Isra'ila Kan Tona Ramuka A Qods

12:21 - February 08, 2010
Lambar Labari: 1884311
Bangaren kasa da kasa; Kungiyoyin palastinawa musulmi da kuma kiristoci sun ja kunnen gwamnatin yahudawan sahyuniya dangane da makircin haka ramuka a karkashin masallacin aksa mai alfarma.
Kamafanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa kungiyoyin palastinawa musulmi da kuma kiristoci sun ja kunnen gwamnatin yahudawan sahyuniya dangane da makircin haka ramuka a karkashin masallacin aksa mai alfarma. Bayanin ya ci gaba da cewa kungiyoyin palastinawa musulmi da kuma kiristoci sun ja kunnen gwamnatin yahudawan sahyuniya dangane da makircin haka ramuka a karkashin masallacin aksa mai alfarma. 536120
captcha