IQNA

An Bude Cibiyar Mata Ta Karatun Kur'ani A Kasar Qatar

12:22 - February 08, 2010
Lambar Labari: 1884312
Bangaren kasa da kasa; An bude wata babbar cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki a kasar Qatar, wadda za ta kula da yadda mata musulmi za su mayar da hankali ga koyarwar kur'ani mai tsarki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto da ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Qatar an habarta cewa An bude wata babbar cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki a kasar, wadda za ta kula da yadda mata musulmi za su mayar da hankali ga koyarwar kur'ani mai tsarki. Bayanin ya kara da cewa An bude wata babbar cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki a kasar Qatar, wadda za ta kula da yadda mata musulmi za su mayar da hankali ga koyarwar kur'ani mai tsarki. 536274
captcha