IQNA

Bankin Musulunci A Dubai Ya Samu Lambar Yabo Ta Inshora

12:21 - February 08, 2010
Lambar Labari: 1884314
Bangaren kasa da kasa; Bankin musulunci na kasar hadaddiyar daular larabawa da ke da babbar cibiya a birnin Dubai ya samu lambar yabo ta inshorata shekarar 2009,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa bankin musulunci na kasar hadaddiyar daular larabawa da ke da babbar cibiya a birnin Dubai ya samu lambar yabo ta inshorata shekarar 2009, wadda aka saba bayarwa shekara-shekara. Bayanin wanda ya kara da cewa yanzu haka dai ana ci gaba da yaba wabankin bankin musulunci na kasar hadaddiyar daular larabawa da ke da babbar cibiya a birnin Dubai ya samu lambar yabo ta inshorata shekarar 2009, wadda aka saba bayarwa shekara-shekara. 536296

captcha