IQNA

Za A Gudanar Da Tarukan Makon Fina-Finan Iran A Ghana

Bangaren al'adu da fasaha; Za a fara gudanar da tarukan makon fina-finan Iraniyawa a kasar Ghna da nufin kara karfafa dangantaka ta al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomin kasashen biyu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da tarukan makon fina-finan Iraniyawa a kasar Ghna da nufin kara karfafa dangantaka ta al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomin kasashen biyu. Bayanin ya ci gaba da cewa za a fara gudanar da tarukan makon fina-finan Iraniyawa a kasar Ghna da nufin kara karfafa dangantaka ta al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomin kasashen biyu. Wannan dai shi ne karo na biyu da ake gudanar da irin wannan taro a kasar. 536262