IQNA

Za A Gudanar Da Gasar Kur'ani Ta Annabin Rahama (SWA) A Labanon

16:10 - February 09, 2010
Lambar Labari: 1885064
Bangaren harkokin kur'ani" A kasar Labanon ne za a gudanar da gasar kur'ani ta Annabin Rahama a daidai wannan lokaci na kuratowar irin wannan rana da aka Haifi Fiyayyan halita.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna daga kasar Labanon ta watsa rahoton cewa: wannan gasar ta samu hadin guiwar da dama daga cikin mu'assisoshi na al'adu da tarbiya a kasar ta Labanon har ila yau tare da muassisar da ke kula da yada lamarin Imam Mahdi (AJ) a bangarori daban-daban. Burin gudanar da wannan gasar ta Kuur'ani shi ne yada al'adun kur'ani da tsakanin al'ummar wannan kasa ta Labanon.

536743

captcha