Daga kudu maso gabacin Asiya ne cibiyar da ke kula da harkokin kur;ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: wannan cibiyar da aka bude tana da burin fadada ayyukan ilimi na Musulunci a ciki da wajen kasar ta Tailand da kuma kara kusanci da hulda a tsakanin kasar Tailand da sauran kasashen musulmi da kuma irin ci gaba da al'ummar musulmi ke samu. A lokacin bukin bude wannan cibiya ta musulmi bayan firaministan wannan kasa ta Tailand an samu halartar jakadun kasashen musulmi daban-daban masana malummai da shugabannin kungiyoyi daban-daban na gwamnati da masu zaman kansu.
530265