IQNA

Juyin Juya Halin Iran Ya Sake Maido Da Karama,Yanci Walwala Ga Dan Adam

16:06 - February 09, 2010
Lambar Labari: 1885070
Bangaren al'adu da fasaha:ministan al'adu da sadarwa na kasar Afganistan ya yi nuni da fadar Imam Khomeini ® cewa juyin juya halin Musulunci na Iran wani haske ne day a bullo da cewa; a gaskiya wannan juyin juya halin Musulunci ya sake maido da jaddada yanci,karama gad an adam.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Irna Ikna daga jamhuriyar Musulunci ta Afganistan ta watsa rahoton cewa: ministan al'adu da sadarwa na kasar Afganistan ya yi nuni da fadar Imam Khomeini ® cewa juyin juya halin Musulunci na Iran wani haske ne day a bullo da cewa; a gaskiya wannan juyin juya halin Musulunci ya sake maido da jaddada yanci,karama gad an adam. Ministan Said Makhdum Rahim a lokacin bukin baje kolin kasuwar kayayyakin hannu na jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya kara da cewa shekaru dubu biyu da suka gabata a tarihi al'ummomin biyu na Iran da Afganistan sun hadu guri guda.


536857


captcha