Bangaren al'adu da fasaha: a kasar Indiya ne za a gudanar da gasar kyautar adabi na Sa'adi .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ta watsa rahoton cewa: a kasar Indiya ne aka bude gasar adabi da kyauta ta adabi da aka yi wa lakabin kyautar Sa'adi kuma a lokacin gudanar da bukin bude wannan gasar an samu halartar manyan baki day an siyasa dam asana al'adu da malummai ta fuskar adabin farisanci a birnin Delhi na kasar Indiya. vKuma an samu halartar manyan malumma na adabin harshen Farisanci .
536788