Bangaren al'adu da fasaha; a gidan talbijin din KBC ta kasar Keniya aka nuna irin ci gaban da kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta samu bayan nasarar juyin juya halin Musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: ; a gidan talbijin din KBC ta kasar Keniya aka nuna irin ci gaban da kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta samu bayan nasarar juyin juya halin Musulunci. Ofishin da ke kula da yada al'adun kasar iran ne a wannan kasa ta Kenya ya dauki dawainiya dad a nauyin gudanarwa kuma wannan ci gaba ya hada bangarori daban-daban na tattalin arziki,al'adu,ilimi da kafafen watsa labarai.
536734