IQNA

Taron Tafsirin Kur'ani Maudu'i A Hadaddiyar Daular Larabawa

19:49 - February 09, 2010
Lambar Labari: 1885133
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da zaman taro na bahasi kan tafsirin kur'ani maudu'I a kasar hadaddiyar daular larabawa wanda jami'ar bincike kan ilmomin musulunci ta kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari day a nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa cewa Za a fara gudanar da zaman taro na bahasi kan tafsirin kur'ani maudu'I a kasar hadaddiyar daular larabawa wanda jami'ar bincike kan ilmomin musulunci ta kasar. Abyanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da zaman taro na bahasi kan tafsirin kur'ani maudu'I a kasar hadaddiyar daular larabawa wanda jami'ar bincike kan ilmomin musulunci ta kasar. 536748





captcha