Kamafanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Qatar da za ta hada da karatu da kuma hardar kur'ani gami da hardar hadisan ma'aiki wadda ta kebanci matasa. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Qatar da za ta hada da karatu da kuma hardar kur'ani gami da hardar hadisan ma'aiki wadda ta kebanci matasa. Fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Qatar da za ta hada da karatu da kuma hardar kur'ani gami da hardar hadisan ma'aiki wadda ta kebanci matasa.537381