Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto da ya nakalto daga wata jaridar kasar Bahrain an bayyana cewa Gwamnatin Bahrain ta bude wata cibiyar kudi da za ta rika gudanar da harkokinta bisa mahangar addinin Musulunci a harkokin kudi a kasar Bahrain.Bayanin ya ci gaba da cewa Gwamnatin Bahrain ta bude wata cibiyar kudi da za ta rika gudanar da harkokinta bisa mahangar addinin Musulunci a harkokin kudi a kasar Bahrain. 537434