IQNA

An Kammala Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki A Palastinu

21:59 - February 10, 2010
Lambar Labari: 1885691
Bangaren kasa da kasa; An kammala wata gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar garin Tul karam da ke gabar yamma da kogin Jordan, wadda ta samu halartar dalibai daga sassa na palastinu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An kammala wata gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar garin Tul karam da ke gabar yamma da kogin Jordan, wadda ta samu halartar dalibai daga sassa na palastinu. Bayanin ya ci gaba da cewa An kammala wata gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar garin Tul karam da ke gabar yamma da kogin Jordan, wadda ta samu halartar dalibai daga sassa na palastinu.537446
captcha