Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A karon farko an fara bayar da horo kan fikihun mazhabar Ja'afariyya ta mabiya tafarkin iyalan gidan manzo a kasar Turkiya tare da hadin gwiwa da ma'aikata addinai ta kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa A karon farko an fara bayar da horo kan fikihun mazhabar Ja'afariyya ta mabiya tafarkin iyalan gidan manzo a kasar Turkiya tare da hadin gwiwa da ma'aikata addinai ta kasar. 537447