IQNA

An tarjama Wasu Daga Cikin Littafan Addini Da Harshen Bangal

Bangaren al'adu da fasaha; An tarajama wasu daga cikin littafan addinin muslunci wadanda daya daga cikin fitattun malaman addini Shahid Morteza Mottahari ya rubuta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya dauka daga wani shafi na internet, an bayyana cewa An tarajama wasu daga cikin littafan addinin muslunci wadanda daya daga cikin fitattun malaman addini Shahid Morteza Mottahari ya rubuta. Bayanin ya ci gaba da cewa An tarajama wasu daga cikin littafan addinin muslunci wadanda daya daga cikin fitattun malaman addini Shahid Morteza Mottahari ya rubuta. 537614