IQNA

Imam Khomeni (RA) Ya Samar Da Canji A Rayuwar Bil Adama

21:58 - February 10, 2010
Lambar Labari: 1885696
Bangaren siyasa da zamantakewa; Ayatollah Qabalan daya daga cikin manyan malaman addinin Musulunci a kasar Labanan kuma shugaban majalisar 'yan shi'a ya ce Imam Khomeni (RA) ya samar da gagarumin canji.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Ayatollah Qabalan daya daga cikin manyan malaman addinin Musulunci a kasar Labanan kuma shugaban majalisar 'yan shi'a ya ce Imam Khomeni (RA) ya samar da gagarumin canji. Bayanin ya ci gaba da cewa Ayatollah Qabalan daya daga cikin manyan malaman addinin Musulunci a kasar Labanan kuma shugaban majalisar 'yan shi'a ya ce Imam Khomeni (RA) ya samar da gagarumin canji. Wannan canji da Imam ya samar kuwa ya game dukkanin 'yan adam ne da suke neman canji a cikin rayuwa. 537584
captcha