IQNA

Kwamitin Zakka Na Kirwan Zai Gudanar Da Gasar Kur'ani

18:31 - February 11, 2010
Lambar Labari: 1885762
Bangaren kasa da kasa; Kwamitin zakka na birnin Kirwan zai gudanar da wata gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki tare da hadin gwiwa da kwamitin kula da harkokin zamantakewar musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Kwamitin zakka na birnin Kirwan zai gudanar da wata gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki tare da hadin gwiwa da kwamitin kula da harkokin zamantakewar musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Kwamitin zakka na birnin Kirwan zai gudanar da wata gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki tare da hadin gwiwa da kwamitin kula da harkokin zamantakewar musulmi.538026


captcha