IQNA

18:30 - February 11, 2010
Lambar Labari: 1885765

An Kammala Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki A Libya

Bangaren kasa da kasa; An kammala gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Libya wadda ta samu halartar daruruwan makaranta da mahardata na kasar daga sassanta daban-daban.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An kammala gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Libya wadda ta samu halartar daruruwan makaranta da mahardata na kasar daga sassanta daban-daban. Rahoton ya ci gaba da cewa An kammala gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Libya wadda ta samu halartar daruruwan makaranta da mahardata na kasar daga sassanta daban-daban. 538150






captcha