Bangaren al'adun da fasaha; An kafa wani kwamitin karbar zakka a garin Sur na kasar Labanan wanda zai kula da tattara dukiyoyi da musulmi suke bayarwa a matsayin zakkar da suke fitarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto day a nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Beirut an habarta cewa An kafa wani kwamitin karbar zakka a garin Sur na kasar Labanan wanda zai kula da tattara dukiyoyi da musulmi suke bayarwa a matsayin zakkar da suke fitarwa. Bayanin ya kara da cewa an kafa wani kwamitin karbar zakka a garin Sur na kasar Labanan wanda zai kula da tattara dukiyoyi da musulmi suke bayarwa a matsayin zakkar da suke fitarwa. 538088