IQNA

18:29 - February 11, 2010
Lambar Labari: 1885770

Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki Ta Kasa Da Kasa A Labanan

Bangaren kur'ani; Za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a daidai lokacin fara gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) da Imam Ja'afar Sadiq (AS) A labanan.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a daidai lokacin fara gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) da Imam Ja'afar Sadiq (AS) A labanan. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a daidai lokacin fara gudanar da tarukan maulidin manzon Allah (SAW) da Imam Ja'afar Sadiq (AS) A labanan. 538004


captcha