IQNA

Juyin Musulunci Ya Bayar Da Damar Fadada Ayyuka Na Kur'ani

18:27 - February 11, 2010
Lambar Labari: 1885771
Bangaren siyasa; Bayan samun nasarar juyin juya halin musulunci a Iran ya bayar da damar fadada harkokin kur'ani a sassa daban-daban na kasar da kuma wajen kasar musamman ma a kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Bayan samun nasarar juyin juya halin musulunci a Iran ya bayar da damar fadada harkokin kur'ani a sassa daban-daban na kasar da kuma wajen kasar musamman ma a kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Bayan samun nasarar juyin juya halin musulunci a Iran ya bayar da damar fadada harkokin kur'ani a sassa daban-daban na kasar da kuma wajen kasar musamman ma a kasashen musulmi. 537609



captcha