Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shugaban kungiyar kula da harkokin ala'd ta kasar Iran Mahdi Mustafawi cewa; Kungiyoyin raya harkokin al'adu na kasar Lababan suna taka gagarumar rawa wajen yada l'adun Iran a kasar da sauaran yankunan da ake magana da harshen larabci. Kungiyoyin raya harkokin al'adu na kasar Lababan suna taka gagarumar rawa wajen yada l'adun Iran a kasar da sauaran yankunan da ake magana da harshen larabci. 510269