IQNA

Ana Sa Ran Sanar Da Najaf A matsayin Birnin Al'adun Musulunci A 2012

15:57 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886790
Bangaren kasa da kasa; Ana sa ran sanar da birnin Najaf mai alfarma a matsayin bababan birnin Al'adun muslunci a cikin shekara ta 2012, wanda hakan zai samu amincewar sauran kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na Iran cewa; Ana sa ran sanar da birnin Najaf mai alfarma a matsayin bababan birnin Al'adun muslunci a cikin shekara ta 2012, wanda hakan zai samu amincewar sauran kasashen musulmi. Ana sa ran sanar da birnin Najaf mai alfarma a matsayin bababan birnin Al'adun muslunci a cikin shekara ta 2012, wanda hakan zai samu amincewar sauran kasashen musulmi. 510171


captcha