IQNA

Za A Gudanar Da Wani Zaman Taro Na Matasa Musulmi A Indonesia

15:56 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886792
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zama na musamman a birnin Jakarta na kasa Indonesia wanda zai mayar da hankali kan matsalolin da matasa musulmi suke fuskanta.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga wasu kafofin yada labarai daga kasar Indonesia cewa; Za a gudanar da wani zama na musamman a birnin Jakarta na kasa Indonesia wanda zai mayar da hankali kan matsalolin da matasa musulmi suke fuskanta. Za a gudanar da wani zama na musamman a birnin Jakarta na kasa Indonesia wanda zai mayar da hankali kan matsalolin da matasa musulmi suke fuskanta. 510195



captcha