IQNA

Hana Gina Msallatai A Switzerland Mataki Ne Na Nuna Wariya

15:55 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886793
Bangaren kasa da kasa; Majalisar kasashen larabawa na tekun fasha ta yi Allawadai da matakin da gwamnatin Switzerland na hana gina masallatai a cikin kasarta, tare da bayyana shi a matsayin wariya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Majalisar kasashen larabawa na tekun fasha ta yi Allawadai da matakin da gwamnatin Switzerland na hana gina masallatai a cikin kasarta, tare da bayyana shi a matsayin wariya. Majalisar kasashen larabawa na tekun fasha ta yi Allawadai da matakin da gwamnatin Switzerland na hana gina masallatai a cikin kasarta, tare da bayyana shi a matsayin wariya. 510136




captcha