IQNA

Musulmi Sun Mayar Da Martani Kan Cin Zarafin Musulunci

15:54 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886794
Bangaren kasa da kasa; Malaman musulmi sun mayar da martani kan wani malamin yahudawa da ya yi suka kan addinin Musulunci, sakamakon cin zarafin da ya yi wa Musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na Qods press cewa; Malaman musulmi sun mayar da martani kan wani malamin yahudawa da ya yi suka kan addinin Musulunci, sakamakon cin zarafin da ya yi wa Musulunci. Malaman musulmi sun mayar da martani kan wani malamin yahudawa da ya yi suka kan addinin Musulunci, sakamakon cin zarafin da ya yi wa Musulunci. 510073



captcha