IQNA

An Fara Gudanar da Gasar Karatun Kur'ani Ta Nakasassu A UAE

15:54 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886795
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar hadaddiyar daular larabawa, wadda ta kebanci mutane nakasassu daga sassa daban-daban na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar hadaddiyar daular larabawa, wadda ta kebanci mutane nakasassu daga sassa daban-daban na kasar. An fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar hadaddiyar daular larabawa, wadda ta kebanci mutane nakasassu daga sassa daban-daban na kasar. 510073
captcha